IQNA - Yayin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ke ci gaba da aiyukan soji a Rafah, kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa guda 20 sun yi tir da laifukan wannan gwamnati.
Lambar Labari: 3491162 Ranar Watsawa : 2024/05/16
Tehran (IQNA) Dalibai musulmi a wata jami'a a kasar Uganda sun bukaci jami'an 'yan sanda mata da su duba dalibai mata maimakon jami'an tsaro maza.
Lambar Labari: 3486656 Ranar Watsawa : 2021/12/07
Tehran (IQNA) a cikin shekarun baya-bayan nan gwamnatin kasar China tana daukar matakai na takura wa musulmin Uyghur na kasar da suna yaki da tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3485675 Ranar Watsawa : 2021/02/21
Bangaren kasa da kasa, sakamakon matsin lamba da sha kakkausar ska gwamnatin Myanmar ta amince a warware matsalar musulmin kasar ta hanyar diflomasiyya.
Lambar Labari: 3481115 Ranar Watsawa : 2017/01/08